1 Janairu 2020 - 05:25
Iran Da China Sun Sha Alwashin Kyautata Dangantakarsu

Ministan harkoki wajen kasar Iran Jawad Zarfi a sa’ilin ganawarsa da takwaransa na kasar Sin Wang Yi a ziyarar da ya kai birnin Bejin na kasar China ya fadi cewa kara kyautata dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu ya nuna irin kyakkyawar manufar da suke da shi ne wajen kara kyautata dangantakar da ke tsakaninsu.

(ABNA24.com) Ministan harkoki wajen kasar Iran Jawad Zarfi a sa’ilin ganawarsa da takwaransa na kasar Sin Wang Yi a ziyarar da ya kai birnin Bejin na kasar China ya fadi cewa kara kyautata dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu ya nuna irin kyakkyawar manufar da suke da shi ne wajen kara kyautata dangantakar da ke tsakaninsu.

Har ila yau Zarfi ya bukaci kasar China ta goyon bayan Iran game a batutuwan a suka shafe ta a matakin kasa da kasa, kana ya soki Amurka game da takunkumin da ta kakaba mata ,kuma ya yi kira ga masu fada aji na duniya da su kalubalanci matakin bangare da da kuma halayyar harshen damo da take nunawa.

Ana sa banagren shi ma ministan harkokin wajen China ya jaddada muhimmancin kyautata dangantaka da kasar Iran, Zarif ya isa birnin Bejin ne a safiyar yau bayan ya bar birnin Moscow.



/129